L. Fir 13:37 HAU

37 Amma idan a ganinsa mikin bai yaɗu ba, baƙin gashi ya tsiro ya kuma yi tsawo a wurin, mikin ya warke ke nan, mutumin ya tsarkaka, firist kuwa zai hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:37 a cikin mahallin