L. Fir 13:59 HAU

59 Wannan ita ce dokar da za a bi a kan cutar kuturtar rigar ulu ko ta lilin, ko cutar kuturta ta tariyar zaren, ko ta waɗarin, ko kuma ta kan kowane abu da aka yi da fata, don a tabbatar tsattsarka ne, ko marar tsarki ne.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:59 a cikin mahallin