L. Fir 13:6 HAU

6 A rana ta bakwai sai firist ya sāke dubansa, idan ciwon ya dushe, cutar kuma ba ta yaɗuwa a fatar jikin mutumin, firist zai hurta, cewa, mutumin tsattsarka ne, ɓamɓaroki ne kawai, sai ya wanke tufafinsa.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:6 a cikin mahallin