L. Fir 14:10 HAU

10 A rana ta takwas zai kawo 'yan raguna biyu bana ɗaya ɗaya marasa lahani da 'yar tunkiya bana ɗaya marar lahani, da hadaya ta gari rabin garwar gari mai laushi karɓaɓɓe da man zaitun, da rabin moɗa na mai.

Karanta cikakken babi L. Fir 14

gani L. Fir 14:10 a cikin mahallin