L. Fir 14:14 HAU

14 Firist zai ɗibi jinin hadaya don laifi ya shafa a leɓatun kunnen dama, da bisa babban yatsan hannun dama, da na ƙafar dama na wanda za a tsarkake ɗin.

Karanta cikakken babi L. Fir 14

gani L. Fir 14:14 a cikin mahallin