L. Fir 15:26 HAU

26 Kowane gado da ta kwanta a kai a kwanakin zubar jininta, zai zama ƙazantacce, daidai kamar lokacin hailarta. Kowane abin da ta zauna a kai zai ƙazantu kamar a lokacin hailarta.

Karanta cikakken babi L. Fir 15

gani L. Fir 15:26 a cikin mahallin