L. Fir 15:30 HAU

30 Firist ɗin zai miƙa ɗaya hadaya don zunubi, ɗayan kuma don hadaya ta ƙonawa. Firist zai yi kafara dominta a gaban Ubangiji saboda rashin tsarkinta.

Karanta cikakken babi L. Fir 15

gani L. Fir 15:30 a cikin mahallin