L. Fir 16:24 HAU

24 Zai kuma yi wanka da ruwa a wuri mai tsarki, sa'an nan ya sa tufafinsa, ya je, ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa, da hadaya ta ƙonawa don jama'a, domin ya yi kafara don kansa da jama'a.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:24 a cikin mahallin