L. Fir 16:5 HAU

5 Zai karɓi bunsuru biyu daga taron jama'ar Isra'ila domin yin hadaya don zunubi, da rago ɗaya don yin hadaya ta ƙonawa.

Karanta cikakken babi L. Fir 16

gani L. Fir 16:5 a cikin mahallin