L. Fir 18:30 HAU

30 Ubangiji kuma ya ce, “Don haka sai ku kiyaye umarnina, kada ku kiyaye dokoki na banƙyama waɗanda aka kiyaye kafin ku zo, kada ku ƙazantu da su. Ni ne Ubangiji Allahnku.”

Karanta cikakken babi L. Fir 18

gani L. Fir 18:30 a cikin mahallin