22 Sai firist ya yi kafara da ragon hadaya don laifi saboda laifin mutumin a gaban Ubangiji. Za a kuwa gafarta masa zunubin da ya yi.
Karanta cikakken babi L. Fir 19
gani L. Fir 19:22 a cikin mahallin