L. Fir 19:8 HAU

8 Wanda ya ci ta a rana ta uku ɗin, zai zama da laifi, domin ya tozartar da abu mai tsarki na Ubangiji, sai a raba wannan mutum da jama'a.

Karanta cikakken babi L. Fir 19

gani L. Fir 19:8 a cikin mahallin