L. Fir 2:10 HAU

10 Ragowar hadayar garin zai zama na Haruna da 'ya'yansa maza, gama hadayar ƙonawa ce mafi tsarki ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 2

gani L. Fir 2:10 a cikin mahallin