14 Duk mutumin da ya auri 'ya tare da mahaifiyarta, wannan mugun abu ne, shi da su biyu ɗin, sai a ƙone su da wuta, don kada mugun abu ya kasance a cikinku.
Karanta cikakken babi L. Fir 20
gani L. Fir 20:14 a cikin mahallin