L. Fir 20:2 HAU

2 ya ce wa mutanen Isra'ila, “Duk Ba'isra'ile da kowane baƙo da yake zaune cikin Isra'ila, wanda ya ba da ɗaya daga cikin 'ya'yansa ga Molek, lalle ne a kashe shi. Mutanen ƙasar za su jajjefe shi da duwatsu.

Karanta cikakken babi L. Fir 20

gani L. Fir 20:2 a cikin mahallin