L. Fir 20:9 HAU

9 “Dukan wanda ya zagi mahaifinsa, ko mahaifiyarsa za a kashe shi, gama ya zagi mahaifinsa da mahaifiyarsa. Alhakin jininsa yana wuyansa.

Karanta cikakken babi L. Fir 20

gani L. Fir 20:9 a cikin mahallin