L. Fir 21:23 HAU

23 Sai dai ba zai kusaci labulen, ko ya tafi kusa da bagaden ba, domin yana da lahani, don kada ya ɓata wuraren yin sujada, gama ni ne Ubangiji, ni kuwa na tsarkake su.”

Karanta cikakken babi L. Fir 21

gani L. Fir 21:23 a cikin mahallin