L. Fir 22:14 HAU

14 “Idan kuwa har wani mutum dabam ya ci daga cikin tsarkakakken abin ba da saninsa ba, to, sai ya maido abin ga firist, da ƙarin humushin tamanin abin.

Karanta cikakken babi L. Fir 22

gani L. Fir 22:14 a cikin mahallin