L. Fir 23:16 HAU

16 Kwana hamsin za su ƙirga zuwa kashegarin Asabar ta bakwai ɗin. Sa'an nan sai su kawo hadaya ta sabon hatsi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:16 a cikin mahallin