L. Fir 23:22 HAU

22 Sa'ad da suka girbe amfanin gonakinsu, ba za su girbe har da gyaffan gonakinsu ba, ba kuma za su yi kalar amfanin gonakinsu ba. Za su bar wa matalauta da baƙi. Shi ne Ubangiji Allahnsu.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:22 a cikin mahallin