L. Fir 24:23 HAU

23 Sai Musa ya yi magana da Isra'ilawa, suka kuwa fito masa da mutumin da ya yi saɓon a bayan zangon. Suka jajjefe shi da duwatsu. Haka Isra'ilawa suka aikata yadda Ubangiji ya umarci Musa.

Karanta cikakken babi L. Fir 24

gani L. Fir 24:23 a cikin mahallin