L. Fir 25:16 HAU

16 Idan shekarun sun ragu da yawa kafin shekara ta hamsin ta murna ta kewayo, sai ka saya da tsada. Idan kuwa shekarun sun ragu kima ne, sai ka saya da araha, gama yana sayar maka bisa ga yawan shekarun da za ka mora ne.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:16 a cikin mahallin