L. Fir 25:32 HAU

32 Amma a kan biranen Lawiyawa, da gidajen da suke cikin biranen da suka mallaka, Lawiyawa suna da izini su fanshe su a kowane lokaci.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:32 a cikin mahallin