L. Fir 25:40 HAU

40 Amma ya zauna tare da kai kamar bara na ijara, ko kuwa kamar wanda yake baƙunci. Sai ya yi aiki tare da kai har shekara ta hamsin ta murna ta kewayo.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:40 a cikin mahallin