L. Fir 25:42 HAU

42 Gama su bayina ne, waɗanda na fanshe su daga ƙasar Masar, ba za a sayar da su kamar yadda ake sayar da bayi ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 25

gani L. Fir 25:42 a cikin mahallin