L. Fir 26:20 HAU

20 Za ku ɓarnatar da ƙarfinku a banza gama ƙasarku ba za ta ba da amfaninta ba, itatuwan ƙasar kuma ba za su ba da 'ya'ya ba.

Karanta cikakken babi L. Fir 26

gani L. Fir 26:20 a cikin mahallin