L. Fir 26:22 HAU

22 Zan kuwa turo muku mugayen namomin jeji waɗanda za su kashe 'ya'yanku, su hallakar da dabbobinku, su sa ku zama kaɗan, har ba mai gilmayya a hanyoyinku.

Karanta cikakken babi L. Fir 26

gani L. Fir 26:22 a cikin mahallin