L. Fir 26:30 HAU

30 Zan lalatar da masujadanku, in rurrushe bagaden ƙona turarenku, in jefar da gawawwakinku a kan gumakanku, raina kuwa zai ji ƙyamarku.

Karanta cikakken babi L. Fir 26

gani L. Fir 26:30 a cikin mahallin