43 Amma za su fita daga ƙasar, ƙasar kuwa za ta ji daɗin hutunta muddin ba su ciki, tana zaman kango. Amma za su tuba saboda sun ƙi kula da ka'idodina, suka yi watsi da dokokina.
Karanta cikakken babi L. Fir 26
gani L. Fir 26:43 a cikin mahallin