45 Amma saboda su zan tuna da alkawarin da na yi da kakanninsu waɗanda na fisshe su daga ƙasar Masar a idon al'ummai domin in zama Allahnsu. Ni ne Ubangiji.”
Karanta cikakken babi L. Fir 26
gani L. Fir 26:45 a cikin mahallin