L. Fir 26:5 HAU

5 Za ku yi ta girbi, har lokacin tattara 'ya'yan inabi, za ku kuma yi ta tattara 'ya'yan inabi har zuwa lokacin shuka. Za ku ci abincinku, ku ƙoshi, ku yi zamanku a ƙasarku lafiya.

Karanta cikakken babi L. Fir 26

gani L. Fir 26:5 a cikin mahallin