L. Fir 27:21 HAU

21 Sa'ad da aka mayar da gonar a shekara ta hamsin ta murna, za ta zama tsattsarka ta ubangiji kamar gonar da aka keɓe. Firist ne zai mallaka ta.

Karanta cikakken babi L. Fir 27

gani L. Fir 27:21 a cikin mahallin