27 Idan dabbar marar tsarki ce, sai mai ita ya kimanta tamanin kuɗinta, ya ƙara da humushin kuɗin, ya saya. Idan ba a fansa ba, sai a sayar bisa ga tamaninta.
Karanta cikakken babi L. Fir 27
gani L. Fir 27:27 a cikin mahallin