L. Fir 27:9 HAU

9 Idan kuwa dabba ce irin wadda mutane kan miƙa hadaya ga Ubangiji, dukan irin wannan da mutum yakan bayar ga Ubangiji zai zama tsattsarka.

Karanta cikakken babi L. Fir 27

gani L. Fir 27:9 a cikin mahallin