L. Fir 3:13 HAU

13 Zai ɗibiya hannunsa a bisa kanta, ya yanka ta a gaban alfarwa ta sujada. 'Ya'yan Haruna, maza, za su yayyafa wa bagaden jinin kewaye da shi.

Karanta cikakken babi L. Fir 3

gani L. Fir 3:13 a cikin mahallin