L. Fir 3:9 HAU

9 Daga cikin hadaya ta salama sai a miƙa waɗannan hadayu na ƙonawa ga Ubangiji, wato, kitsensa da wutsiyarsa duka mai kitse. Zai yanke ta gab da ƙashin gadon baya, da kitsen da ya rufe kayan ciki kuwa, da wanda yake bisansa,

Karanta cikakken babi L. Fir 3

gani L. Fir 3:9 a cikin mahallin