L. Fir 4:18 HAU

18 Sai ya ɗiba daga cikin jinin ya shafa wa zankayen bagaden da suke cikin alfarwa ta sujada a gaban Ubangiji, sauran jinin kuwa sai ya zuba a gindin bagaden ƙona hadaya wanda yake a ƙofar alfarwa ta sujada.

Karanta cikakken babi L. Fir 4

gani L. Fir 4:18 a cikin mahallin