34 Sai firist ya ɗibi jinin abin yin hadaya don zunubi da yatsansa ya shafa wa zankayen bagaden ƙona hadaya, sauran jinin kuwa ya zuba a gindin bagaden.
Karanta cikakken babi L. Fir 4
gani L. Fir 4:34 a cikin mahallin