L. Fir 5:10 HAU

10 Sa'an nan zai miƙa ta biyun don hadaya ta ƙonawa bisa ga yadda aka ƙayyade. Firist ɗin zai yi kafara saboda laifin da mutumin ya yi, za a kuwa gafarta masa.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:10 a cikin mahallin