L. Fir 5:13 HAU

13 Ta haka firist zai yi kafara don laifin da mutumin ya aikata daga cikin abubuwan nan, za a kuwa gafarta masa. Sauran garin zai zama na firist kamar yadda yakan zama nasa a hadaya ta gari.

Karanta cikakken babi L. Fir 5

gani L. Fir 5:13 a cikin mahallin