L. Fir 6:30 HAU

30 Amma ba za a ci naman hadaya don zunubi ba wanda aka shigar da jininsa a alfarwa ta sujada domin yin kafara a Wuri Mai Tsarki. Sai a ƙone shi da wuta.

Karanta cikakken babi L. Fir 6

gani L. Fir 6:30 a cikin mahallin