L. Fir 6:6 HAU

6 Zai kuwa kai wa firist rago marar lahani daga garken tumaki don yin hadaya ga Ubangiji saboda laifinsa. Za a kimanta tamanin ragon daidai da tamanin hadaya don laifi.

Karanta cikakken babi L. Fir 6

gani L. Fir 6:6 a cikin mahallin