L. Fir 7:2 HAU

2 Za a yanka dabbar hadayar a arewa da bagaden inda akan yanka hadaya don ƙonawa. Sai a yayyafa jinin a kan bagaden da kewayensa.

Karanta cikakken babi L. Fir 7

gani L. Fir 7:2 a cikin mahallin