L. Fir 7:21 HAU

21 Idan wani mutum ya taɓa abu marar tsarki, ko mutum ne, ko dabba ce, ko wani abu na banƙyama, ya kuma ci naman hadaya ta salama ga Ubangiji, za a raba wannan mutum da mutanensa.

Karanta cikakken babi L. Fir 7

gani L. Fir 7:21 a cikin mahallin