24 Kitsen dabbar da ta mutu mushe, da kitsen dabbar da namomin jeji suka yayyaga, za a iya yin wani amfani da shi, amma kada a kuskura a ci.
Karanta cikakken babi L. Fir 7
gani L. Fir 7:24 a cikin mahallin