L. Fir 7:35 HAU

35 Wannan shi ne rabon da aka keɓe wa Haruna da 'ya'yansa maza, daga cikin hadayun da ake yi da wuta ga Ubangiji, tun a ranar da aka keɓe su firistoci na Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 7

gani L. Fir 7:35 a cikin mahallin