L. Fir 7:9 HAU

9 Kowace hadaya ta gari da aka toya cikin tanda, da duk wadda aka yi a tukunya ko a kaskon tuya, za su zama na firist wanda ya miƙa hadaya.

Karanta cikakken babi L. Fir 7

gani L. Fir 7:9 a cikin mahallin