L. Fir 8:29 HAU

29 Ya kuma ɗauki ƙirjin, ya kaɗa shi don hadayar kaɗawa ga Ubangiji. Wannan shi ne rabon Musa daga cikin ragon keɓewar, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.

Karanta cikakken babi L. Fir 8

gani L. Fir 8:29 a cikin mahallin