10 Amma kitsen, da ƙodojin, da kitsen da yake rufe da hanta na hadaya don zunubi, ya ƙone su a bisa bagaden kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Karanta cikakken babi L. Fir 9
gani L. Fir 9:10 a cikin mahallin