24 Wuta kuma ta fito daga wurin Ubangiji, ta ƙone hadaya ta ƙonawa da kitsen a bisa bagaden. Da jama'a duka suka gani, suka yi ihu, suka fāɗi rubda ciki suka yi sujada.
Karanta cikakken babi L. Fir 9
gani L. Fir 9:24 a cikin mahallin